Peppered chicken/ soyayyar kaza mai yaji
Steps
- 1
Da farko zaki wanke naman kazar ki yadda ya kamata saiki juye shi tukunya ki kawo duk kayan hadin kk da su albasa ki zuba
- 2
Sai ki yanka albasa ki juye akai
- 3
Zaki rufe tukunya ki barshi ya tafasa ya fara laushi amma ba sosai can ba
- 4
Za ki tsame ta ki barta ruwan ya dige sannan ki dora mai a wuta yayi zafi.
- 5
Sai kisa naman da daya daya ki soya amam kar yayi qamas zaki soya ne sama-sama saiki tsame
- 6
Daga nan zaki jajjaga taruhun ki ki sa a abin suya saiki qara dandano da sinadarin qamshin girki da garin tafarnuwa kadan da albasa
- 7
Zaki juya shi sama sama saiki kawo naman ki da kika soya kijuye akai ki ci gaba da juyawa a hankali ki rage wuta
- 8
Sai kinga taruhun ya shige jikin naman gaba daya.
- 9
Sai ki kwashe shi a abinda zai tsane man jikinsa
- 10
Shikenan aci dadi lfy😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sweet Glutinous Rice in Palm Sugar Syrup
Pinkblanket's Kitchen
-

Shah Anupama
-

Maggie Conlon
-

Dan DJC
-

Lobia Masala (Black Eyed Beans / Cowpeas Curry)
Bethica Das
-

Prachi Phadke Puranik
-

Cherry Dr. Pepper Glazed City Ham
Lance Wilson
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

BizDak
-

Josephine Kemunto
-

Prerna Mohit Khurana
-

No Bake Coffee cum Dark Chocolate Brownie Bites
Rosalyn John
-

lois -

Bilqees_Koko
-

Emunahskitchen
-

Valarie Muthoni
-

Samantha Pearson -

Emunahskitchen
























Comments (8)