Steps
- 1
Da farko zaki wanke shinkafarki sannan ki soya gyadarki sama sama sannan ki busheta ki hada da shinkafarki da kika wanke akaimiki markade sannan idan an kawomiki saiki tace shi kizuba a tukunya ki dura a wuta kina juyashi.
- 2
Saiki zuba shinkafarki dafaffiya aciki kina juyawa idan ya dahu saiki dakko flour dnki ki zuba ruwa a ciki ki dama shi da dan kauri kamar na wainar filawa sai ki dinga zubawa aciki kina juyawa har yayi kaurin da kike so saiki sauke.
- 3
Ki matsa leman tsami a ciki kisaka madara da sugar ki juya asha lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Anoli Vinchhi
-

Shital Jataniya
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

John A. Moss II
-

Ham and Beans with Potatoes and Cornbread
⚡Welderwoman⚡
-

Chef Tripti Saxena
-

Paromita P
-

Vanilla and chocolate marble cake
Astha Verma06
-

Tracy Wangui
-

Chandu Pugalia
-

Sonia Punjabi -

Kamlesh Gilhotra -

Two layered kesar pista sandesh
Chandu Pugalia
-

Kalpana Solanki
-

Hot and spicy mayo garlic sauce
Wajeeha Naz
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8038976













Comments (2)