Steps
- 1
Da farko uwar gida zata tanade fulawarta ta tankade,saita samu garin kuka mai kyau shima a tankade saita zuba a cikin garin ta juya sosai ko ina
- 2
Saiki jika kanwarki da ruwa saboda tana zuwa da kasa saiki zuba ruwan kanwarki ki kwaba wanna hadin fulawar da kuka
- 3
Amma Ku lura da yawan kwanwar inya yi dai dai kuma kwabinki yayi tauri saiki zuba ruwa ki karasa kwabawa,saiki daura ruwanki a kan wuta
- 4
Inya tafasa saiki ringa dibar kullin dai dai misali kina zubawa a ciki harki gama
- 5
Inya dafu zakiga duk sunyi kasa,saiki tsame ki zuba a cikin ruwan mai tsafta ki barishi har lolacin da zaki ci,saiki gyara kayan hadinki ki zunba a ciki kamar yadda kuka gane a picture
Similar Recipes
More Recipes
-

I Had No Idea Apples and Puff Pastry Could Do This! 🍎
OnlyProven Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Arbi Masala Fry Sindhi Arbi Tuk Kachalu Tuk
Karuna Naveen Chandwani
-

White Chocolate Candy Cane Cookies
Hope Brincat
-

White Chocolate Key Lime Cookies
Hope Brincat
-

Pragati Hakim
-

Meatball spicy tomato sauce (bumbu sarden)
Sweet Cabe
-

Hope Brincat
-

Leelumae
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

@chefcraig
-

GB cooks -

leemerhhskitchen
-

Mariya Balarabe Gambo -

Amaira
-

Kakiage (mixed Tempura) - Japanese
Kitchen Flowers
-

Rida Rehman
-

Ashlym Bite😋
-

Ashlym Bite😋
-

Ashlym Bite😋
-

Neha Bhargava
-

Akriti Sharma












Comments