Steps
- 1
Dafarko zaki jika waken suya ya dade kamar 2 hours, saiki bayar a nika miki yayi laushi, sannan kisa abin tacewa ki tace ruwan ki daura a tukunya ki tafasa.
- 2
Ki jika tsamiya, sannan ki tace ki zuba a tafasashen ruwan waken suya.
- 3
Ki jajjaga albasa da tattasai, idan kikaga waken suyar y fara dunkulewa, saiki zuba jajjagen, kisa mataci ki juye awarar ki nannade ki batse ruwan jikinta duka, ki barta tayi sanyi saiki yanka yanda kikeson girmanta.
- 4
Ki fasa kwai, kisa maggi sannan ki tsoma awarar a ciki. Ki daura mai a wit yayi zafi sai ki rika dauko awarar da kika tsoma a kwai kina sawa a mai ki soya, sannan ki tsame idan yayi sanyi sai aci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Raven
-

Fred Beverly
-

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
-

sreya ghosh
-

Wine Snob V
-

Maryamaminu665
-

Halymatu
-

Cheese aloo sandwich with green chutney
afrin Javid
-

Neha Kapil Madhu
-

CRISPY YAM BALLs(kwallondoya) by maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine
-

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
-

Komal Ali

















Comments