Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
Ayshert maiturare @cook_16704631
Inason tuwo misamman na shinkafa, inason yin sahur dashi SBD rike ciki#sahurrecipecontesr
Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
Inason tuwo misamman na shinkafa, inason yin sahur dashi SBD rike ciki#sahurrecipecontesr
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara shinkafar tuwona sena Dora ruwa a tukunya ya tafasa sena wanke shinkafar na zuba, na barta minti goma sena tuka tuwonana zubashi a leda
- 2
Sena gyara kifi na soyashi na ajiye a gefe,na gyara kubewa danya na wanketa sena gurja a abin gurza kubewa sena jajjaga attaruhu d albasa na Dan soyasu kadan sannan na zuba ruwa na zuba kubewar
- 3
Minti biyar ta tafaso sena zuba maggi, gishiri,curry mix spices na juyata na kuma barinta minti goma sena zuba wnn kifin aciki nadanbarta ta kuma yyi sena sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8733601



sharhai