Ruwan mangoro

Yar Mama @YarMama
Yanzu dake ana lokacin mangoro ne sai nake sarrafashi ba wai sha kawai ba.
Ruwan mangoro
Yanzu dake ana lokacin mangoro ne sai nake sarrafashi ba wai sha kawai ba.
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa fere bayan mangoro sai a yanka a zuba a abun markade sai a markada a tace a zuba suga da Tiara na mangoro a gauraya sai a sa ruwa yanda zaiyi dede sai a sa a firji yayi sanyi asha lokacin bude baki.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Mango wit whipped cream
Wnn hadin yana da dadi kusamman Yanzu da ake yayin mangoro shiyasa nake sarrafashi kalakalaAyshert maiturare
-
Lemun mangoro
#sahurrecipecontest ina son mangoro sosai shiyasa har nake sarrafa shi ta wata hanyar, lemun mangoro yana da dadi sosai zaki iya hadawa da bread mah kici kiyi sahur da shi ko cake😋 @Rahma Barde -
-
-
-
Hanjin ligidi
#alawa 😋Hanjin ligidi shine alawa mafi soyuwa a gareni tun lokacin yaranta🤗har yinta nakeyi ina sayarwa a lokacin da nake firamare shi yasa ma yanzu da na ci karo da gasar alawa nace to bari in tuna baya.Yayi dadi sosai😋 #alawa Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
Zobo
Ana shan sha da sanyi kuma yanada amfani ga lafiyar dan adam musamman hadin da aka mishi zai taimaka sosai a lokacin zafi kamar yanzu. Chef Leemah 🍴 -
-
-
-
-
-
-
Biskit mai kostad(custard)
Na kasance ina yawan ganin hanyoyin yin biskit a gurin jahun delicacies,har ya kasance da zarar naga an turo girkin biskit to nasan itace🙄amma fa banda yanzu domin kuwa bata ajiye baiwar a tare da ita kadai ba,ta koya mana kuma muna qoqarin gwadawa🤗mun gode Aunty Sadiya. Afaafy's Kitchen -
Stuff potatoes
Yau idea din ta tafi ne akan yanda ake sarrafa dankalin turawa. Ba wai kullum ki soya da kwai ba haba hajiya, sarrafashi ta wannan hanyar ki Sha mamaki. Ga Dadi ga sauki. #FPPC Khady Dharuna -
Farfesun nikakken nama
#farfesurecipecontest idan mutum yana da zallar tsokar rago ko na sa baida wani tunanin da ke fado masa a rai sai ya yi farfesunshi. Toh ni a yau sai na kirki na nika naman sannan na yi farfesun nashi. Wanda nake tare da su suna ta mamaki wai ta yaya? Na ce kawai ku zura ido ku sha kallo. Da haka nake ce muku ku ma ku biyoni don jin tadda na sarrafa nawa farfesun mai matukar dadi.😂😍💃 Princess Amrah -
-
Dubulan
#Dubulan. Bangajiya dayin Dubulan domin yana sakani nishadi sosai, kuma kana iya sarrafashi ta hanyoyin zamani kala kala ba lailai sai kayi amfani da injin yin taliyaba, da akasali akeyi dashi, yanxu kana iya sarrafashi ta hanyoyi da dama( wannan Dubulan muntabayinshi da oga Kaita's kitchen kuma yayi masifar dadi godiya dayawa) Mamu -
Hanjin ligidi
Hanjin ligidi yana tuna min yaranta kullum muka je makaranta sai mun sha #team6Candy Yar Mama -
Mango kulfi
Desert ne mai dadi a lokacin nan na zafi zakaji dadinsa sosai. #kanostate Meenat Kitchen -
Mango Panna Cotta
Ni ba maabociyar shan mangoro bace. Na yi shine domin iyalina kuma sun sha sun yaba sosai har suna fatan na sake yi musu irinshi. Princess Amrah -
Ice cream din mangoro🍦
Wannan ice cream ne me sauqi wanda kayan aiki 4 kawai ake buqata. Se dai ba’aso a ciki ruwa wajen tace kwakwar kuma anson sa da kauri yafi dadi idan ya daskare a freezer😋 Zainab’s kitchen❤️ -
Lemun mangoro
Hhmm Yanada dadi sosai sbd hubby na da yarana suna sonshi sosai shiyasa kullum inadashi acikin fridge dina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8734268
sharhai