Shinkafa me curry da miyar kifi

Steps
- 1
Dora ruwan idan ya tafasa asa curry sai a wanke shinkafa axuba
- 2
Idan ta dahu sai a tace a tirara sai akwashe
- 3
A gyara kayan miya a markada sai a dora mai a wuta asa Albasa idan ya soyu sai a xuba kayan miya a rufe, ansamu wata tukunyan a wanke kifi asa ruwa a yanka Albasa sai a dora asa gishiri Maggie da spices sai a barshi ya tafasa sai a sauke idan miyan ta soyu sai a Maggie da spices da curry sai a xuba wannan kifin da ruwan kifin da aka tafasa abashi minti goma sai a sauke aci da shinkafan
Similar Recipes
More Recipes
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

Chili Cheese Dog Bubble Up Casserole
Christina
-

Mrs. Griffin
-

So Yummy
-

Meatloaf That’s Actually Delicious 🤤
Mrs. Griffin
-

Julie T.
-

mum ashraf's kitchen
-

Mital Viramgama
-

*My first recipe contest*Soyayyar shinkafa,lemun cucumba,salad
Fadique Kitchen
-

Saryia Shariq
-

Ruchi Chopra
-

Mom mufeedah
-

Akriti Sharma
-

Nidhi Ashwani Bhargava
-

Sumaiya Muddasir
-

Rabail Shaikh






Comments