Samosa
Iftarrecipecontes#1post1hope#
Steps
- 1
Zaki tankade flour dinki sannan kisa salt nd baking powder ki kwabata kamar fanke karya kai fanke ruwa sannan kisa a fridge yai 1 hour sannan kizo ki shafa akan non stick
- 2
Zakike debowa da tafin hannu sannan ki shafa akan pan din idan yayi dakansa zakiga ya dago
- 3
Saiki soya nama da albasa da spices da maggi sannan kizo ki nade,zaki raba dough dinki biyu sannan kimai ninki dankwali ki zuba kayan hadin aciki kamar haka
- 4
Kike sa fluor kina mannewa gashi kamar haka
- 5
Sannan ki dora mai akan pan yayi zafi sannan ki soya,indai ka iya sosai hannun mutum baya konewa kuma yanayin kyau sosai shiyasa ake kwabashi da kauri yadda zai rike hannu idan kika tashi debowa hannunki zaki ciko saiki shafa bawai hannunka zaka dora akan pan din ba
Similar Recipes
More Recipes
-

leemah
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Jowar Flour Idiyappam and Veg Kurma 😋
Padmini Venkatesan
-

Vedangi Kokate
-

Honey-Glazed Pork Ribs with Roasted Brussels Sprouts
Carla Bolaños
-

Soegianto
-

Prachi Phadke Puranik
-

Sarvat Hanif
-

Falgooni Mangrola
-

Amrita Chakroborty
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Nora Perry
-

Aloo keema and paratha for sehri
Fatima Adil
-

Lemon,garlic and herbs roasted fish#4weekchallenge
Chiedza Nyaruviro
-

Khairat Yashe
-

My mother’s Shrimp Dumpling Fry
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Misses Sajjad Memon
-

seeyamas Kitchen -

khadija (Deejarh bakery)
-

Christina
-

Hi, its me!

















Comments