Kosai
#Iftar contest
Steps
- 1
Ki jika wakenki, ki surfashi, ki wanke ki cire hancin duka, sai ki yanka albasa da tarugu ki kai markade.
- 2
Idan an kawo maki markaden, sai ki saka maggi fari da gishiri kawai. Ki buga shi sosai saboda yayi taushi.
- 3
Ki kawo frying pan dinki ki dora bisa wuta ki yanka albasa. Idan yayi zafi sai ki saka cokali kina dibar kullin kosai kina sakawa a mai
- 4
Idan yayi zakiga yayi ja sai ki juya dayan side din shima yayi
- 5
Idan yayi duka sai ki tsame shi a gwagwa. Xaki iya ci da kunu. Ni dai nawa kunun na gyadane
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Janet Arthur Farmer
-

King-Crimson
-

Teresa Adams -

Broiled fresh garlic parm tomatoes
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

kanisuroll
-

Chef DOLAX
-

Mulunga Alukwe
-

Arpit Garg
-

Faiza Asif
-

Beans and potatoes with classic freid stew
Chef DOLAX
-

Pallavi Pinge - Ambrosia Wellness
-

Zunaira Masood
-

Chef DOLAX
-

Deepika Dhanraj
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8932477















Comments