CookpadCookpad
Guest
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Premium
    • Top Cooksnapped Recipes
    • Top Viewed Recipes
  • Premium
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alkubus d miyan agushi
Save this recipe to come back to it later.
  • Add Cooksnap
  • Add to folders
  • Print
  • Share
    • Copied!
    • Email
    • Facebook
    • Pin it
    • Twitter
  • Report Recipe
  • See report
  • Edit recipe
  • Delete
CookpadCookpad
A picture of Alkubus d miyan agushi.

Alkubus d miyan agushi

Halima Zakariyya
Halima Zakariyya @MissAnyway

#1post1hope.
Alkubus na d daɗi duk da wasu basa sonshi...dana yi ina cinsa saina ji kunnena na motsi kaman zai cire ƙeyata ko har leƙowa take wai danna sammata🤣lol😜...
Dan haka kuma ku gwada kuji sirrin daɗin dake cikinsa.

#1post1hope.
Alkubus na d daɗi duk da wasu basa sonshi...dana yi ina cinsa saina ji kunnena na motsi kaman zai cire ƙeyata ko har leƙowa take wai danna sammata🤣lol😜...
Dan haka kuma ku gwada kuji sirrin daɗin dake cikinsa.

Read more

Alkubus d miyan agushi

Halima Zakariyya
Halima Zakariyya @MissAnyway

#1post1hope.
Alkubus na d daɗi duk da wasu basa sonshi...dana yi ina cinsa saina ji kunnena na motsi kaman zai cire ƙeyata ko har leƙowa take wai danna sammata🤣lol😜...
Dan haka kuma ku gwada kuji sirrin daɗin dake cikinsa.

#1post1hope.
Alkubus na d daɗi duk da wasu basa sonshi...dana yi ina cinsa saina ji kunnena na motsi kaman zai cire ƙeyata ko har leƙowa take wai danna sammata🤣lol😜...
Dan haka kuma ku gwada kuji sirrin daɗin dake cikinsa.

Read more
Saved
Save this recipe to come back to it later.
Edit recipe
See report
Add to folders
Add CooksnapAdd Cooksnap
ShareShare
  • Copied!
  • Email
  • Facebook
  • Pin it
  • Twitter
PrintPrint
  • PrintPrint
  • Add CooksnapAdd Cooksnap
  • Report Recipe
  • See report
  • Delete
Share
  • Copied!
  • Email
  • Facebook
  • Pin it
  • Twitter
Save this recipe to come back to it later.
  • Add Cooksnap
  • Add to folders
  • Print
  • Report Recipe
  • See report
  • Edit recipe
  • Delete

Ingredients

  • Flour
  • Baking powder
  • Yeast
  • Sugar
  • Salt
  • Butter
  • Farin mai
  • Taruhu
  • Tattasai
  • Albasa
  • Alayahu
  • Agushi
  • Kayan maggi
  • Curry
  • Ganda A.K.A cow skin
Cookpad Open in Cookpad App
Saved
Save this recipe to come back to it later.

Steps

  1. 1

    Farko na jiƙa yeast 2spoon a ruwan ɗumi na ajiye shi gefe.

  2. 2

    Saina zo na auna flour rabin kwano na tankaɗe na zuba bakin powder cokali ɗaya,sugar kaɗan da gishiri ma kaɗan sai mai cokali uku.

  3. 3

    Na juya sannan na kawo ruwan ɗumi na yeast dana jiƙa na zuba wanda dashi nayi kwaɓin gaba ɗaya, naita bugawa har sai da yayi very soft kaurin bai kai na fanke ba kuma bai kai na funkaso ruwa ba, nayishi yanda zan iya gutsura idan na ɗagasa.

  4. 4

    Bayan nan saina rufe na sanya shi a rana zuwa minti 45 saina ɗauko lokacin ya hau sose.

  5. 5

    Dama na wanke gwangwanaye na shafa masu butter aciki saina dinga ɗibo wannan kwaɓin ina zubawa amma bada yawa ba saboda zai kumburo ne.

  6. 6

    Bayan na gama zubawa a gwangwanaye saina sanya tukunya na zuba ruwa a ƙasa nasa murfi ƙarami na rufe ruwan saina ɗauƙo alkubus ɗin na jera sannan na sami buhu na rufe saman tukunyar na kumasa murfi na rufe na barshi ya tira ban sauke ba har saida na fara jin ƙamshinsa tukunna na buɗe na ciccire.

  7. 7

    Miyar kuma na markaɗa kayan miya banda tumatir saina zuba mai na soya.

  8. 8

    Daya soyu na kawo tafannuwa dana daka na zuba na sanya ruwa kaɗan na barta ta dahu for 2mints saina zuba kayan maggi da cow-skin na sanya ruwa bada yawa ba saina rufe.

  9. 9

    Na ɗau agushi na zuba a bowl na sanya masa ruwa na dama shi sannan na buɗe miyar na zuba aciki haɗe da alayahu da curry na motsa ba juyawa nayi ba na dai sa spoon na motsa gefe da gefe.

  10. 10

    Minti uku na kashe gas, ban buɗe miyar ba na barta ta sake tirara tukunna na buɗe na juye a flask.

Saved
Save this recipe to come back to it later.
Edit recipe
See report
Add to folders
Add CooksnapAdd Cooksnap
ShareShare
  • Copied!
  • Email
  • Facebook
  • Pin it
  • Twitter
PrintPrint
  • PrintPrint
  • Add CooksnapAdd Cooksnap
  • Report Recipe
  • See report
  • Delete

Cooksnaps

Saved
Save this recipe to come back to it later.
  • Add Cooksnap
  • Add to folders
  • Print
  • Share
    • Copied!
    • Email
    • Facebook
    • Pin it
    • Twitter
  • Report Recipe
  • See report
  • Edit recipe
  • Delete

Copied!

Halima Zakariyya
Halima Zakariyya @MissAnyway
on June 01, 2019 04:49
I love cooking ,cooking is in me.
Read more

Comments

Mom mufeedah
Mom mufeedah @27102018Aurena
June 01, 2019 12:27
hhh Lallai kam
Guest
Add a comment
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. A picture of Lontong Sayur.

    Lontong Sayur

    Sweet Cabe Sweet Cabe
  2. A picture of Garlic Ham & Cheese Balls.

    Garlic Ham & Cheese Balls

    Maggie Conlon Maggie Conlon
  3. A picture of Dahi Dhuwan Qeema.

    Dahi Dhuwan Qeema

    Bushra Mazhar Bushra Mazhar
  4. A picture of Traditional Thali with Bajri Bhakhri.

    Traditional Thali with Bajri Bhakhri

    Darshana Patel Darshana Patel
  5. A picture of Classic Margherita Pizza.

    Classic Margherita Pizza

    Mad Cook Mad Cook
  6. A picture of Pan-Seared Salmon Trout with Steamed Vegetables.

    Pan-Seared Salmon Trout with Steamed Vegetables

    Arezu Arezu
  7. A picture of Village Style Mix Spinach Sabji.

    Village Style Mix Spinach Sabji

    Shital Jataniya Shital Jataniya
  8. A picture of Vanilla Mango Cake.

    Vanilla Mango Cake

    Nicky Nicky
  9. A picture of Thai Curry.

    Thai Curry

    Gabriel Ivarsson Gabriel Ivarsson
  10. A picture of Green Borscht.

    Green Borscht

    Yuliya Yuliya
  11. A picture of Instapot Pot Roast.

    Instapot Pot Roast

    Leelumae Leelumae
  12. A picture of Cinnamon Raisin Buttercream Biscuits.

    Cinnamon Raisin Buttercream Biscuits

    SherryRandall: The Leftover Chronicles SherryRandall: The Leftover Chronicles
  13. A picture of Sausage and Spinach Bake.

    Sausage and Spinach Bake

    Crock Pot Girl 🤡 Crock Pot Girl 🤡
  14. A picture of Mushroom & Spinach bruschetta.

    Mushroom & Spinach bruschetta

    🌈NinjaMommaKitchen🌈 🌈NinjaMommaKitchen🌈
  15. A picture of My Favorite Dessert -- Lemon Tart.

    My Favorite Dessert -- Lemon Tart

    Jasmine Jasmine
  16. A picture of Nutritious Delicious Kheer.

    Nutritious Delicious Kheer

    Sonal Sardesai Gautam Sonal Sardesai Gautam
  17. A picture of Brazilian Cheese Bread (PAO DE QUEIJO).

    Brazilian Cheese Bread (PAO DE QUEIJO)

    Ruchi Sharma Ruchi Sharma
  18. A picture of Bread Caramel Custard.

    Bread Caramel Custard

    Sonal Sardesai Gautam Sonal Sardesai Gautam
  19. A picture of Chola bhatura.

    Chola bhatura

    Shraddha ojha Shraddha ojha
  20. A picture of Matar Poha.

    Matar Poha

    Smita Agarwal Smita Agarwal
  21. A picture of Cumin rice.

    Cumin rice

    Srishti Singh Srishti Singh
  22. A picture of Bendi dum masla.

    Bendi dum masla

    Abdullah Jameel Abdullah Jameel
  23. A picture of Kairi / Raw Mango Masala Stuffed Karele.

    Kairi / Raw Mango Masala Stuffed Karele

    Sonal Sardesai Gautam Sonal Sardesai Gautam
  24. A picture of Mango Rice Pudding.

    Mango Rice Pudding

    Valarie Muthoni Valarie Muthoni
  25. A picture of Pork ribs lemongrass soup.

    Pork ribs lemongrass soup

    Betsy Betsy
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9061358
Cookpad Open in Cookpad App

About Us

Our mission at Cookpad is to make everyday cooking fun, because we believe that cooking is key to a happier and healthier life for people, communities and the planet. We empower home cooks all over the world to help each other by sharing their recipes and cooking experiences.

Subscribe to Premium for exclusive features & benefits!

Cookpad Communities

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 See All

Learn More

Cookpad Premium Careers Feedback Blog Terms of Service Community Guidelines Privacy Policy Frequently Asked Questions

Download our app

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. All Rights Reserved
close