Madarar Shanu da Dabino(gyara da kanki)

Tohhhh mata gare ku.... Gyara da kanki...
Madarar Shanu da Dabino(gyara da kanki)
Tohhhh mata gare ku.... Gyara da kanki...
Steps
- 1
Zaki samu busashen dabino ki bare, ki cire kwallon sai ki dake shi likwi ki tankade ki ajiye.
- 2
Wanan a haka na siye shi,garin dabino ne da aka riga aka sarrafa.
- 3
Zaki samu madarar shanu ki tafasa dan kashe kwayoyin cuta,sai ki bari ta huce.
- 4
Ki hada wanan garin dabino da madarar shanu ki ringa sha.Ba ki bukatar sikari dan zaqin dabino ya isa.
- 5
Wanan hadin shima na mata ne dan karin lafiyar jiki da ni'ima,zaki sha tsawon kwana 7 har ko kuma sai kinji alamun ni'ima a tare dake.Sanan shi wanan garin dabino zaki iya sarrafa shi a wurare da yawa kamar kunu da sauransu basai kin saka sikari ba.
- 6
Sanan ga masu Bukatar Garin dabino da Madarar shanu, duk muna sarrafawa, a nemi mu a lambar(08033119476). Serious buyers only plz kar ayita waya ana cece-kuce kamar abin wasa,wanda yake da niyyar siya muna delivery Kano, Kaduna da Abj.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Maizymay
-

Missus C
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

shimi
-

Murjanatu Suleman
-

Maizymay
-

Maman Nana
-

Hiroko Liston
-

hauwarh Rajab -

asmy sayid -

Maya Tandon












Comments