CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Cake mai laushi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Cake mai laushi ainihin hoton girkin

Cake mai laushi

Halymatu
Halymatu @halymatu
Kano State, Nigeria

#myfavouritesallahrecipe idan kika bi wannan hanyar inshaAllah cake din ki zeyi laushi kuma zai samu yabo a wurin jamaa

#myfavouritesallahrecipe idan kika bi wannan hanyar inshaAllah cake din ki zeyi laushi kuma zai samu yabo a wurin jamaa

Kara karantawa

Cake mai laushi

Halymatu
Halymatu @halymatu
Kano State, Nigeria

#myfavouritesallahrecipe idan kika bi wannan hanyar inshaAllah cake din ki zeyi laushi kuma zai samu yabo a wurin jamaa

#myfavouritesallahrecipe idan kika bi wannan hanyar inshaAllah cake din ki zeyi laushi kuma zai samu yabo a wurin jamaa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30mintuna
25 yawan abinch
  1. 2Filawa kofi
  2. 7Kwai
  3. cokaliBaking hoda qaramin
  4. 1Bota leda
  5. 1Sikari kofi
  6. Vanilla qaramin cokali 1
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Ki fara kunna abin gashin ki (oven) ki rufe, kisa wutar a qasa... sai ki samu kwanon mixer, ki zuba bota da sikari, ki buga har yayi laushi, sikari ya narke sannan botar tayi haske.

    Cake mai laushimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki zuba qwai, shima ki buga har ya hadu, ki saka vanilla

    Cake mai laushimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki zuba hadin filawa da baking hoda.. ki hade su.

    Cake mai laushimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki samu gwangwanayen cupcake ki jera takaddar cupcake.. sai ki debi kwabin cikin babban cokali ki zuba a qwangwanin

  5. 5

    Sai ki saka a oven din, yayi minti 30.

    Cake mai laushimatakin girki5 hoto
    Cake mai laushimatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Halymatu
Halymatu @halymatu
rannar June 06, 2019 10:19
Kano State, Nigeria
Cooking is a hobby for me.. it runs in my blood
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Nama nade da kayan lambu
  2. Chocolate cake
  3. Gashashshen biredi mai nama
  4. Lemon Gurji Da Tuffa😜
  5. Dublan
  1. Roti da miyar kabeji
  2. Nama nade da kayan lambu
  3. Kunun aya meh kwakwa da dabino
  4. Samosa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9148015
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close