Kunun aya meh kwakwa da dabino

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Kunun aya na da amfani sosai a jiki ga dadi.

Kunun aya meh kwakwa da dabino

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Kunun aya na da amfani sosai a jiki ga dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya rabin kwano
  2. 1Kwakwa
  3. Dabino kofi 1 da rabi
  4. Sugar yadda ake bukata
  5. Flvr na milk daidai bukata
  6. Citta da kanumfari kadan
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke ayarki sai ki tsane ki surfa a turmi.sai ki wanke ki rege tas dattin ya fita sai ki zuba kwakwa,dabino da citta da kanumfari ki bada a niko miki.

  2. 2

    Bayan an nika sai ki kara ruwa kadan ki tace da abin tata sai ki kara ruwa daidai misali amma kar ki cika sai ki sa sugar da flavour yadda kikeso ki sa a fridge yayi sanyi. A sha lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes