Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa da dandano acikin fulawa sai ki saka ruwa ki dama da dan kauri amma ba sosai ba sai ki saka non stick pan din ki a wuta sai shafa da brush dn Idan yayi zaki ga gefen ya fara dagowa sai ki cire ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Sai ki saka mai kadan a wuta ki saka citta sai ki saka attarugu da albasa yayi kadan sai ki saka niqaqen naman ki barshi yayi

  3. 3

    Sai ki nada kamar haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes