Lemon Gurji Da Tuffa😜

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Wannan lemo nayi shi da azumi ne, yayi dadi matuqa na bawa baqon mai gida nah yayi santin shi sosai😃mai gida kuma ya buqaci in riqa masa shi akai akai🤗#Jigawastate

Lemon Gurji Da Tuffa😜

Wannan lemo nayi shi da azumi ne, yayi dadi matuqa na bawa baqon mai gida nah yayi santin shi sosai😃mai gida kuma ya buqaci in riqa masa shi akai akai🤗#Jigawastate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurji rabi
  2. Tuffa guda daya
  3. Na'a na'a reshe daya😂
  4. Danyar citta madai daiciya
  5. Sukari yanda ake buqata
  6. 7up lemo kofi daya
  7. Lemon tsami guda daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan da nayi amfani nan

  2. 2

    Na wanke su sai na yanka na zuba a injin markade nasa ruwan lemon 7up da ruwa kadan na markada su har sukayi laushi

  3. 3

    Sai nasa rariya na tace shi na zuba ruwan lemon tsami

  4. 4

    Sai nasa sukari yanda yaji

  5. 5

    Na yanka gurji na a kwance tare da lemon tsami na zuba a ciki😋

  6. 6

    Gashi nan na gama lemo nah🤗

  7. 7

    Ga yanda yh fito nan da kala mai kyau ga qanshi ga kuma dadi a baki😉😋

  8. 8

    💓💓💓

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes