Nama nade da kayan lambu

Halymatu
Halymatu @halymatu
Kano State, Nigeria

#myfavouritesallahrecipe wannan hadin zai matuqar ba wa baqin ki sha'awa da sallar nan.. zasuji dadin cin sa kuma zasu tafi suna zancen wannan abun en gayun sbda birgesu da zeyi.. kuma inshaAllah zaki ga har tambayar ki yadda kikayi zasuyi.. Allah ya ba kowa ikon gwadawa

Nama nade da kayan lambu

Masu dafa abinci 18 suna shirin yin wannan

#myfavouritesallahrecipe wannan hadin zai matuqar ba wa baqin ki sha'awa da sallar nan.. zasuji dadin cin sa kuma zasu tafi suna zancen wannan abun en gayun sbda birgesu da zeyi.. kuma inshaAllah zaki ga har tambayar ki yadda kikayi zasuyi.. Allah ya ba kowa ikon gwadawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
4 yawan abinchi
  1. Nama rabin kilo
  2. 2Karas manya
  3. 1Kokomba
  4. 2Tattasai manya
  5. Kayan qamshi
  6. Dandano
  7. Albasa
  8. Man gayda cokali 1
  9. 2Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Ki samu name mai fadi wanda ba a yayyanka qanana ba.. ki wankeq ki rede naman ki yanka sa yayi pale pale kar yayi kauri..

  2. 2

    Ki saka a kwano ki zuba kayan qamshi da dandano, ki gurza albasa kisa kadan da man gyada

  3. 3

    Ki wanke kayan lambun.. ki yayyanka su a tsaye ki zuba a cikin kwananon naman, ki hade kkmai ki rufe ki aje minti 20 sbda dandanon su shiga cikin naman sosai

  4. 4

    Ki dauko ki jera yankakkun kayan lambu.. ki sa karas 1, kokomba 1, tattasai 1, koren tattasai 1.. sai ki dsuko naman, ki lullube akan kayan lambun, sai ki samu tsinken sakace ki maqala yadda naman zai zauna akan kayan lambun.. kiyi ma sauran haka..

  5. 5

    Sai ki gasa

  6. 6

    Aci dadi lfya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halymatu
Halymatu @halymatu
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is a hobby for me.. it runs in my blood
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes