Cooking Instructions
- 1
Ki fere doyarki kisata aruwa kiyankata round round kiwanke ta kisa a tukunya kizuba ruwa,gishiri(salt), maggi kidaura awuta.
- 2
Idan tadafu saiki sane amasami kidaura mai awuta kifasa egg a bowl kisa albasa kikada sai kidinga daukan doyarki kinasawa a egg sai kisa amai idan yasoyu kikwashe.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Fried yam and egg Fried yam and egg
Wann suyar doya tayi dadi gasky kuma yayi taushi sosai khadija (Deejarh bakery) -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9583040
Comments