Miyar kubewa with tuwon shinkafa
Inason miyan kubewa sosai
Steps
- 1
Dafarko Zaki samu kubewa kiwanke ki yanka ki ajye a gefe sannan kisamu attarugu da albasa ki daka in yayi laushi saikisa daddawa ki hada ki Kara dakawa ki kwashe
- 2
Sannan kisamu tukunyan ki daura akan wuta ki saka Mai kadan da albasa kisoya sannan ki samu Kara fish naki Dan dadai yadda kikeso ki dauraye ki zuba acikin Mai din tare da kayan miyan da Kika daka ki hada kisoya
- 3
Inya soyu kizuba ruwa dadai yadda zaimiki miyan sannan kisamu nama kizuba ki samu Maggi da gishiri da onga kizuba kirufe kibarshi yayi inruwan miyan yayi saiki zuba kubewan da Kika yanka kisaka kanwa Dan dadi kibarshi y nuna
- 4
Zakiga Yana kumfa inyana nuna kistaya agun inkinga ya taso kumfan saikisa ludayi zai koma inya nuna zakiga ya bar kumfan saiki sauke
- 5
Ki samu tukunya ki dauraye cikin ki zuba ruwa yadda zaimiki tuwo saiki Debi shinkafa ki gyara ki wanke in ruwan y tafasa ki zuba ki barshi ya nuna ki kwashe aci da miyan kubewa Zaki iya cin miyan da kowani irin tuwo
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Joe Whisler
-

⚡Welderwoman⚡
-

Wolfcatskitchen
-

Bill
-

Garlic Lime Crema Seafood Taco Sauce
John Courtade
-

Evy Chidzugwe 🤓
-

Nana khadija
-

Meenerh's_kitchen_cakes
-

Layla (lulu)
-

Ummu hamid
-

Ummu Sumayyah -

Ummu hamid
-

Erum Ahmed
-

Sertou's Kitchen
-

Maria Shujaat





Comments