Waina da Taushe
Marie's cake n more
Steps
- 1
Za'a wanke shinkafar a jika ta kwana. Sai markado ta a zuba yeast da sugar a rufa. A barta zuwa lokaci kadan idan ta kumbura. Sai a jika kanwa kadan.
- 2
A cikin kullin zaa zuba baking powder a buga da ruwan Kanwa kadan. Sai soya
- 3
Zaa dafa kabewa, idan ta dahu sai markada a zuba a tukunya a hada da kayan miya, da nama a dafa sannan a zuba gishiri da seasonings idan ta kusan tsotsewa sai zuba alaiyahu. Idan alaiyahu ya dahu sai a sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dasha Able
-

Sirine Chmaysem
-

Hetal Poonjani
-

Joe Whisler
-

⚡Welderwoman⚡
-

Wolfcatskitchen
-

Bill
-

Garlic Lime Crema Seafood Taco Sauce
John Courtade
-

Lui Gideon
-

Yagana Abba
-

The- Scrumptious Palace
-

medicmella -

medicmella -

Bill
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Marie's Cakes and More
-

@Tehmina_Ameen
-

Marie's Cakes and More
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9598302








Comments