Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl ki zuba butter da sugar kiyi mixing, kisa eggs saiki hada flour kisa pinch of baking soda
- 2
Kizuba flour acikin kiyi dough saiki ringa Diba kina mulmulawa kamr ball yazama size daya har ki gama,
- 3
Ki zuba sugar cikin wani bowl seki dinga sa balls din cikin sugar haka zakiyi duka ki jera a baking try
- 4
Sai kisa fork ki danna ahankali Kar ya watse kiyi baking da wuta kadan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9735046




sharhai