Dafadukan shinkafa ta manja

Mama's Kitchen_n_More🍴
Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Kano

Hakika manja na da matukar amfani a jikin Dan Adam

Dafadukan shinkafa ta manja

Hakika manja na da matukar amfani a jikin Dan Adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa gwangwani uku
  2. Manja
  3. Blended Attaruhu da Albasa
  4. Slice Albasa
  5. Dafafan Nama
  6. Seasonings/spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko za'a Fara zuba manja a tukunnya a yanka albasa kadan a soya sannan a zuba blended Attaruhun Nan a soya su sannan a tsada ruwa

  2. 2

    Idan ya tafasa sai a wanke shinkafa gwangwani uku a zuba

  3. 3

    Sai a zuba kayan dandano wato su Maggi gishiri Curry da thyme idan Kuma Baki da thyme Zaki iya daka citta da tafarnuwa ki zuba

  4. 4

    Sai a dauko wannan dafafan Naman a soya idan angama sai a hada da slice Albasa a zuba a rufe tukunnyar domin dahuwa

  5. 5

    Baza a sauke ba har sai ruwan jikinta ya tsotse sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes