Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Premium
Top Cooksnapped Recipes
Top Viewed Recipes
Premium
Challenges
FAQ
Send Feedback
Region
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
@Ayshat_Maduwa65
Abuja
Block
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
more
2,806
Following
2,803
Followers
Following
Follow
Edit Profile
Recipes (199)
Cooksnaps (266)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Egg sauce
Kwai guda hudu
•
Albasa babba
•
Attarugu guda uku
•
Shombo guda biyu
•
Tumatir guda biyu yankakke
•
Curry da thyme
•
Maggi guda biyu
•
Spices da ake bukata
•
Man gyada
Minti talatin
Mutane biyu
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Chapman
Fanta guda daya
•
Sprite guda daya
•
Grenadine dan dai dai
•
Ribena karamar roba
•
Ruwan lemun tsami
•
Kankara
•
Mint leave inda bukata
Minti biyar
Mutane biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Margi special
Danyen kifi kilo daya
•
Yakuwa kadan
•
Allayyahu da yawa
•
Ganyen albasa Madaidaici
•
Attarugu guda biyar
•
Shombo guda biyar
•
Tattase guda biyar
•
Tumatur yankakke
•
Albasa dayawa
•
Maggi kamar guda
•
Dan ginger da
•
Dan toka
•
Awa daya
Mutane biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Meat pie
Flour cup hudu
•
Butter cup daya 250grm
•
Kwai guda daya
•
Baking powder chokali daya
•
Sugar chokali daya
•
Madara chokali biyu
•
Ruwa mai sanyi
•
Sai filling din
•
Nikakken nama rabin kilo
•
Dankali guda biyar
•
Attarugu guda hudu
•
Shombo guda uku
•
Awa daya da rabi
Mutane biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Kwakwumeti (Coconut flakes)
Kwakwa manya guda biyu
•
Sugar kwatan cupi
•
Pan
Minti talatin
Mutane uku
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Groundnut paste cookies
Markadadden gyada cup daya
•
Sugar
•
Flour cup biyu da rabi
•
Baking powder karamar
•
Dan gishiri
•
Flavor
•
Kwai guda daya
•
Dan madara idan ana bukata
Minti talatin
Mutane uku
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Golden yam
Doya guda daya
•
Mai soyawa
•
Gishiri
•
Kwai guda uku
•
Maggi wadda ake son
•
Tafarnuwa, citta da turmeric
•
Attarugu guda uku
•
Curry karamar
•
Onga classic
Minti arba’in
Mutane uku
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Dambun shinkafa
Tsakin shinkafa cupi hudu
•
Zogale mai yawa
•
Dakakken gyada
•
Attarugu guda biyar
•
Shombo guda biyar
•
Albasa manya guda uku
•
Maggi iya yadda akeson
•
Curry kadan
•
Mai gyada
•
Yajin hannu
Awa daya da
Biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Vegetable Jollof rice
Basmati rice cup biyu
•
Carrots rabin
•
Yankakken nama yadda akeson
•
Ganyen albasa
•
Albasa mai yawa
•
Maggi guda hudu
•
Garlic da ginger chokali daya
•
Curry da thyme chokali daya
•
Spices da kake son
•
Mai dai dai
•
Soyayyen nama
•
Ruwan nama
•
Awa daya
Mutane uku
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Soyayyiyar doya
Doya guda daya
•
Dan gishiri
•
Man soyawa
•
Sai dan maggi
•
Da albasa
Minti arbain
Mutum biyu
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Sandwich
Sliced bread guda hudu
•
Sardine guda daya
•
Butter chokali daya
•
Mayonnaise chokali biyu
•
Kwai guda biyu
•
Maggi guda daya
•
Albasa karami daya
•
Salak
•
Cucumber guda daya
•
Tumatir guda biyu
Minti talatin
Mutane biyu
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Chicken pepper soup
Kaza kilo daya
•
Dankali yadda akeson
•
Kayan kamshi
•
Attarugu guda biyar
•
Shombo guda hudu
•
Ginger garlic da turmeric chokali daya
•
Maggi guda hudu
•
Albasa babba daya
•
Pepper soup spice kadan
•
Scent leave yadda ake bukata
Minti arba’in
Uku
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Masala tea
Ruwa Cupi uku
•
Cinnamon guda daya
•
Sugar yadda ake bukata
•
Stir anise guda daya
•
Cardamom
•
Kananfari guda hudu
•
Liptan guda biyu
•
Full cream yadda ake bukata
•
Evaporated milk
•
Na’a na’a
•
Citta daidai
•
Sai tukunya
Minti talatin
Mutane biyu
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Simple noodles da scrambled egg
Indomie Leda biyu
•
Attarugu guda hudu
•
Maggi
•
Albasa
•
Kwai iya yadda akeson
•
Mai
Minti ashirin
Mutane biyu
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Kayan ciki
Kayan ciki ciki da yawa
•
Maggi iya yadda akeson
•
Attarugu
•
Tafarnuwa
•
Ginger
•
Curry chokali daya
•
Thyme chokali daya
•
Albasa da yawa
•
Gishiri
•
Mangul
•
Mai soyawa
Awa daya
Mutane dayawa
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
3 ingredients cookies
Flour cup uku
•
Powdered sugar
•
Butter 250grm
•
Cutter
•
Baking tray
•
Dan flavor
minti arba'in
mutane biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Zobo na musamman
Zobo cup biyu
•
Kananfari chokali daya
•
Citta guda hudu
•
Kinba kadana
•
Abarka karami
•
Lemon grass
•
Sugar ma daidaici
•
Cucumber guda biyu
awa daya
biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Masa da miya
Shinkafan Tuwo cup 3
•
Daffafen shinkafan Rabin
•
Yeast chokali babba biyu
•
Albasa karami gida daya
•
Citta danye kadan
•
Sugar yadda ake bukata
•
Gishiri kadan
•
Baking powder kadan
•
Mai soyawa
•
Miya ko yaji ko zuma
awa daya
mutane hudu
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Butter cream
Icing sugar
•
Butter
•
Madaran gari chokali biyu
•
Flavour chokali daya
•
Pipping
•
Sprinkles yadda ake son
minti arbain
mutane biyar
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Save this recipe to come back to it later.
Jollof rice da kifi
Shinkfa Kofi biyu
•
Kayan Miya da Dan dama
•
Mai chokalin Miya biyu
•
Maggi guda biyar
•
Albasa babba
•
Kayan kamshi
•
Bay leave guda hudu
•
da ginger chokali daya
•
Kifi danye yadda akeson
•
Curry da thyme chokali daya
•
Salad
•
Tumatir
•
Awa daya
mutane uku
View More