Pounded yam with green souce by Ayshat
Cooking Instructions
- 1
Zaki yanka doyanki ki fere ki wanke sosai saiki dafa ta dahu saiki dakashi ya daku sai ya hade jikanshi saikisa a leda ki kullah
- 2
Sauce. Zaki yanka alanyahunki manya, ki tafasa nama da magi, curry, albasa, Idan ya dahu saiki sauke, dama kin markada Kayan miyarki saiki sa mai a tukunya tare da albasa da tafarnuwa, Idan yayi zafi saikisa Kayan miyarki Idan ya fara soyuwa sai kisa Namanki da ruwan tafashe, saikisa Kayan dandano da kayan kanshi, saiki barshi ya tafasa sosai, saiki zuba alanyahunki Idan miyan yayi yanda kikeso saiki sauke,shikenan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6241808
Comments