Ban dashen gurasa

Badawees_Bakery @cook_14241181
Cooking Instructions
- 1
Zaki samu gurasa ki dan tsomata a ruwa, sai ki ajiye ta ta dan Sha iska. Ki yanka cabbage, cocumber da tomatoes ki wanke da ruwan gishiri ki tsane su.
- 2
Ki samu garin kuli kulin kisa Maggi, da Dan yaji, sai ki barbade gurasar da wannan garin kuli kulin.
- 3
Sai ki dan yaryada mai akan gurasar, ki dauko kayan da kika wanke ki cakuda da garin kuli kulin, sai ki jera gurasar ki zuba su akai.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Native Rice and beans Native Rice and beans
I discover that more ideas are coming while cooking I love my kitchen I love cooking Sasher's_confectionery -
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
Savory potato sauce Savory potato sauce
#saucecontest You have to try this special savory potato source and sure thank me later. Sasher's_confectionery -
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7134819
Comments