Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Challenges
FAQ
Send Feedback
Region
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
aisha muhammad garba
@oumsuhailadelicacies
ব্লক
A dental therapist, Baker and lots
আরও
126
যাদের অনুসরণ করছি
142
অনুসরণকারীরা
অনুসরণ করছি
অনুসরণ
প্রোফাইল এডিট করুন
Recipes (61)
Cooksnaps (4)
Yar tsala
Gero
•
Flour
•
Kubewa ko karkashi
•
Yeast
•
Kanwa
•
Albasa
•
Mai
•
Maggi
•
Garin kuli
•
Yaji
awa 3mintuna
mutane 3 yawan abinchi
Cookies
Fulawa kofi 3 d rabi
•
Sugar kofi
•
Butter 1 sachet
•
Kwai
•
Vanilla flavour cokali babba 1
2hrs
3 yawan abinchi
Local baked meatpie
Fulawa kofi
•
Butter
•
Gushiri d sugar cokali karami 1
•
Baking powder cokali karami 1
•
Kwai guda
•
Ruwan sanyi
2hrs
5 yawan abinchi
Alala
Wake kofi
•
Manja cokali 6 ko 5
•
farin mai cokali 3 ko 4
•
Attaruhu, 5
•
tattasai 3
•
albasa 2
•
Gishiri kadan
•
Maggi daidai yadda kikeso
•
farin maggi
•
Yaji
•
Farar leda
1:40mintuna
2 yawan abinchi
Dublan
Fulawa kofi
•
Gishiri d sikari kadan
•
Baking powder cokali 1 karami
•
Mai cokali 2
•
Sai mai n suya
•
Sukari cokali 5 ko 6 babba
•
Lemon tsami me dan girma
•
Kantu
1hr
3 yawan abinchi
1
Dambun shinkafa mai zogale
Barxaxxiyar shinkafa gwangwani 4
•
Zogale na
•
Gyada gwangwani 1
•
Attaruhu
•
Albasa da danyawa
•
Kayan kamshi
•
Maggi
•
Mai
•
Yaji (optional)
2hrs
mutun 4 yawan a
Lemon citta da lemon tsami
Citta danya guda 4 manya
•
Lemon tsami guda
•
Flavour na bebi mix mai abarba da kwakwa
15mint
4 yawan abinchi
Tuwon furanto
Furanto kofi
•
Sugar cokali 1
•
Ruwa cokali 3
•
Leda guda
•
Mai kadan
15mint
2 yawan abinchi
Alala da miyar kwai
Wake kofi 3
•
Kwai 3
•
Attaruhu, 5
•
albasa, 2
•
tattasai 5
•
Kayan kamshi
•
Maggi
•
Manja
•
farin mai
•
Leda fara
2hrs
2 yawan abinchi
Dambun shinkafa
Barxaxxiyar shinkafa kofi 3
•
Gyada kofi 1
•
Kabeji
•
Karas 5
•
Kayan kamshi
•
Maggi 4
•
Mai
•
Albasa 1
•
Attaruhu 5
1:30min
3 yawan abinchi
Faten tsakin masara
Tsakin masara gwangwani 2
•
Maggi
•
tattasai 5
•
albasa 1
•
Kayan kamshi
•
Manja
•
farin mai
•
Alayyahu
•
yakuwa
•
Kifi (badole bane)
•
Gyadar miya
minti 40mintuna
2 yawan abinchi
Red velvet cake
Flour kofi 3 da rabi
•
Baking powder cokali 1 karami
•
Baking soda cokali 1 karami
•
Cocoa powder babban cokali 1
•
Gishiri kadan
•
Sugar kofi 1 da rabi
•
Butter
•
Butter milk kofi
•
Diluted vinegar(ruwan khal daaka hada shi d ruwa) rabin kofi
•
Kalar abinci ja(red food color)
•
Kwai guda
•
Cinnamon (girfa) inkinaso (optional) karamin cokali 1
2hrs
mutane 5 yawan
1
Alkubus
Kofi 3 na fulawa
•
Yeast babban cokali 1
•
Ruwa daidai yadda xai kwaba
•
Zaki iyasa dan gishiri d sugar kadan amma ni bansa ba gsky
1hr
5 yawan abinchi
Kunun madara
Madarar gari kofi
•
Ruwa
•
Fulawa kwatan kofi
•
Kanunfari
•
Sugar
Kunun gero
Gero
•
Citta
•
Kanun fari
•
Ruwa
•
Sugar
1
Nama me yajin daddawa
Tsokar nama
•
Yajin daddawa
•
Kayan kamshi
•
Albasa da tumatur
•
Mai
•
Maggi
Gireba
flour
•
Narkakkiyar Butter rabin kofi
•
Mai rabin kofi
•
Dakakken sugar rabin kofi
•
Flavour cokali 1
•
Madara cokali 5
•
Kantu da habbatussauda(badole bane)
Burabusko da miya
Shinkafa barxaxxiya
•
Sai miya dan ci
•
Ruwa na yayyafawa
1
Kwadon salad
Salad
•
Cucumber
•
Dafaffan dankalin hausa
•
Garin kuli
•
Maggi
•
Mai
•
Tumatur
Dambun shinkafa me kabeji
Barxaxxiyar shinkafa
•
Kabeji
•
Karas
•
Albasa
•
Maggi
•
Attaruhu
•
Kayan kamshi
•
Gyada
আরও দেখুন