Samosa
#2909 Godiya mai yawa Maryama's Kitchen.
Steps
- 1
Zaki auna fulawa kofi daya, ki saka gishiri(kadan) sai mai da ruwa(kadan) ki kwaba ya zama dough.
- 2
Zaki mulmula sanan ki dauki kowacce daya ki fadada.
- 3
Sai ki shafe da mai, sannan ki saka bangaren man a fulawa.
- 4
Zaki hada guda uku ki dora daya kan daya.
- 5
Sai ki kara fadada su, sanan ki saka a kaskon suya ki gasa gaba da bayan, amma ba'a so su kone, zaki iya kashe wutar da zarar kaskon ki yai zafi.
- 6
Sai ki rabasu, ki yanka kowanne daya gida 4.
- 7
Ki dama fulawa da ruwa yai kauri dashi zaki liqe nadin.
- 8
Zaki zuba namanki ko kaza da kika sarrrafa ki rufe.
- 9
Zaki iya manya, zaki iya kanana.
- 10
Ki soya a mai.
- 11
Dadi ba'a magana.!
- 12
Hm....
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Corey Piper
-

Crock Pot Girl 🤡
-

A-Bomb
-

maya's_cuisine
-

skunkmonkey101
-

Yar Mama
-

Mato's Favorite Dishes
-

Jahun's Delicacies
-

Kanako Yagi
-

Chef Hafsah👩🍳
-

skunkmonkey101
-

Dnice Gal Dnice Gal
-

Dnice Gal Dnice Gal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10097144
































Comments