Shinkafa da wake da miya

Dnice Gal Dnice Gal @cook_18510625
Shinkafa da wake da miya
Steps
- 1
Kisa ruwa a tukunya saikisa a wuta saiki dauko wake ki wanke saikisa kanwa da gishiri saikibarshi yadahu inyafara dahuwa saiki dauko shinkafa ki wanke saiki zuba inya nuna sai ki sauke
- 2
Miya kisa ki tafasa nama ki da albasa mangeda a tukunya saikisa albasa inya soyu saiki zuba nama inya soyu saiki kwashe saikisa tomato saikisa kanwa kibarshi ya soyu saikisa maggi da tafarnuwa saiki barshi yada da soyuwa saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Cook With Namrata Jamun Fusion
Namrata sarmah
-

Moong Dal Ki Sabji Healthy Bhi Tasty Bhi
Shobha Rathod
-

Sudipa Gope
-

Moong Dal Tadka (Split Green Gram Lentil Curry)
Bethica Das
-

Seema Sharma
-

Swati Sheth
-

ifuchi
-

Rekha Bapodra
-

Foram C. Virani
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Felix -

Sharon's slow cooker chuck roast
Sharon Ellis
-

Crockpot Quick and Easy Greek Chicken
Crock Pot Girl 🤡
-

Dan Flynn
-

Jahun's Delicacies
-

Jahun's Delicacies
-

Kanako Yagi
-

Chef Hafsah👩🍳
-

skunkmonkey101
-

Dnice Gal Dnice Gal
-

Daniel Lim
-

Grown-Up Mushroom Mac and Cheese
onthemenu.blog
-

Potato salad made with ”Tofu mayonnaise”
Kanako Yagi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10681127





Comments