Fried rice da potatoes salad
Kitchenhuntchallenge
Steps
- 1
Zaki tafasa ruwa ki zuba kala sae ki zuba shinkafa ta dahu amma ba sosae ba. Ki taceta ki ajiye.
- 2
Ki wanke Kayan lambu ki yanka na tankawa sae kisa mai a kasko ki saka albasa da attaruhu su soyu sannan ki zuba Kayan lambu ki soyasu ki saka maggi da Kayan kamshi sae ki kawo soyayyiyar hanta ki zuba ki jujjuya.
- 3
Ki rage wuta ki rika zuba shinkafa kadan kadan kina soyasu kina juyawa.
- 4
Sae ki yanka koren tattasai ki juya ki kashe wutar.
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Nana Aliyu
-

Kulsoom Bukhari
-

cindybear
-

Cream Cheese Dip with Dill Leaves
Darshana Patel
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Bina Anjaria
-

David Sharp
-

Fruit salsa with cinnamon sugar chips
LexiiMueller
-

BirdieNumbNumbs
-

Jasmine
-

vitoburrito
-

Fatimah Birma
-

Shivani Pradeep Varshney
-

Vanilla flavoured fruit custard
Subhasmita Panda
-

Nafeesa Mustafa
-

Sonia
-

DrAnupama Johri
-

Shivani Pradeep Varshney
-

Neelu B.
-

Deepa Rupani
-

TheCrunchyBox
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10203128








Comments