Steps
- 1
Xaki fasa kwae 5 ki xuba gishiri d sauran spices dinki saeki xube shi cikin wani karamin kwano amma Sae kin shafa ma kwanon mai, Sae ki dauko tukuyar da tafi wannan kwanon girma ki dora kan wuta ki axa wani abun a kasa (kamar xkyi local baking) sae ki dauko kwan ki axa shi akai Sae ki rufe 4 like 20mins
- 2
Xkyi juye shi a plate Sae ki yayyanka shi dogo kamar finger har ki qare
- 3
Saeki fasa 2 ki saka salt n spices dinki, Sae Flour 1 cup ki xuba busashen yaji a ciki da gishiri ki juya su, sae bread crumb dinki a kwano daban
- 4
Xk dauko yanka 1 ki tsoma shi cikin ruwan kwan Sae ki saka shi acikin flour Sae ta lullube shi sannan ki cire shi, ki sake tsomashi cikin ruwan kwae Sae ki sakashi cikin bread crumb dinki shima ya lullube sosae Sae ki ajiye shi a wani plate. Hk xkyi har ki qare
- 5
Sae ki dora Mae kan wuta yy xafi Sae ki soya shi Sae ya soyu sae ki kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pretty Peri
-

Namrata sarmah
-

Sampada Shrungarpure
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Crumbs & Chaos
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Spicy Stir Fry Roasted Pork Belly
Wice Kosin
-

Gregster
-

Cindy C.R.
-

Tomatoes, Corn, and Green Beans
skunkmonkey101
-

Darshana lad
-

Rêve Dor's Kitchen
-

Nisha Mehta
-

Pratima Mohanty
-

Lalit Kumar
-

Sarika Narang
-

Linda Akinyi
-

Saaderh
-

Sachi Lakhotia
-

Sheenay Khan





Comments