Yanda ake soya fara
Delicious
Steps
- 1
Da farko zaa cire pipiken faran
- 2
Sai acire kai daban
- 3
A cinya daban itama
- 4
Da kuma jikin daban
- 5
Sai ki wanke kowane da ruwan zafi kuma daban daban, sai ki tafasa kowane shi kadai misali ki wanke cinyoyin su kadai ki tafasa su su kadai hakama ma, jikin hakama kan
- 6
In ya dan tafasa sai ki sauke ki tsane a gwagwa,still dukansu daban daban amma hoton na cinya kadai na dauka
- 7
Sai ki dora mai in yayi zafi ki soya cinya daban ki kwashe ki tsane a gwagwa
- 8
Hakama kai din
- 9
Sai jikin ma haka
- 10
In man ya tsane na dukansu sai a hada a waje daya
- 11
Sai ajuyasu, a sa yaji(a yajina akwai tafarnuwa,maggi da gishiri so shiyasa ban karasu ba)a juya
- 12
Shikenan an gama..... Aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Shital Jataniya
-

Bengali Style Lau Diye Moog Dal
Jibita Khanna
-

Pesto Chicken Pizza with Arugula Side Salad
Kenzie Haggart
-

Ridhima
-

Brad's Strawberry and White Chocolate Blondies
wingmaster835
-

Bhavnaben Adhiya
-

Date Kachi (Persian Date Porridge)
Fateme Persian Kitchen
-

Kulsoom Bukhari
-

Persian Saj Flatbread with Scallion Greens
Fateme Persian Kitchen
-

Peanut butter Chocolate no Bake Pie
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Easy chicken & mushrooms over mashed potatoes#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

jenscookingdiary
-

jason williams
-

Aisha Daboo
-

Sameera Hussain
-

mvn -

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Mahreen Rauf
-

Shikha M Kumar
-

ummu haneefa's Kitchen








































Comments (4)