Marcaroni da sos din manja

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943

Marcaronic da miyar manja da salat da tomato

Marcaroni da sos din manja

Marcaronic da miyar manja da salat da tomato

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

10m
7 servings
  1. 1Marcaronic
  2. Manja
  3. Tarugu da Albasa
  4. Maggi
  5. Latas da tomator

Cooking Instructions

10m
  1. 1

    Idan kika dafa marcaronic ki sai ki xube a gwaga wanki shinka fa

  2. 2

    Xaki xuba manja da man gyada da jajjakakken turugunki da Albasa idan kika soyu sai ki xuba magginki da kayan kamshi da ruwa 1/2 kiriga mutsawa a hankali harta soyu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
on

Comments

Similar Recipes