Farar shinkafa da miyar kayan lambu

Ina son sarrafa kayan lambu ta hanyoyi daban daban..a gwada wannan girki zaaji dadinsa. Yobe state
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
Ina son sarrafa kayan lambu ta hanyoyi daban daban..a gwada wannan girki zaaji dadinsa. Yobe state
Steps
- 1
Da farko zaki dafa shinkafarki da mai da gishiri kadan.
- 2
Kisamu tukunya kisa mai kidan soya albasar se ki zuba kazarki in tadan soyu se kisa tafarnuwa, targu, tattasai,maggi, gishiri kijuya yadan soyu se kisa ruwa kadan kirufe.
- 3
In kazan tadanyi laushi se kizuba curry, da tumaturin kidan juye se ki zuba kayan lambu(vegs), kisa su kanumfari, girfa da habbahan,kijuya kisa ruwa kadan kirufe.in ruwan yadanyi daidai yanda kikeson kaurin miyar se kisauke.
- 4
Achi lfy😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

chef Nidhi Bole
-

Healthy Oats Beetroot Mini Chilla
Rita Talukdar Adak
-

ZMA
-

Cluelesskitty
-

Stir-Fry Combining Crunchy Snow Peas and Scored Gizzards
Bonnabelle Reintges
-

Gupta Mithlesh
-

Sharon Ellis
-

Kels Ro
-

StephieCanCook
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Neelam kathuria -

Rajni Saini
-

Indonesian Chicken Satay (Sate Ayam)
Santy Coy
-

Nidhi Ashwani Bhargava
-

Homemade Eggless caramel pudding
Hadisa Tabassum
-

Hadisa Tabassum
-

Ifeoma Obianagha
-

Sheela Rani -

Aishatu m tukur
-

Ifeoma Obianagha



















Comments