Rice and stew with salat
Dadin baa magana yar uwa just give a trial
Steps
- 1
Da farko xaki dauko tukunki mae tsafta ki xuba ruwa ki daura akan wuta.sae ki dauko shinkar ki ki wanke ki xuba sae ki rufe idan ta dauko dahuwa sae ki tace ruwa dika ki mayar saman wuta ta tirara saekin rage wuta SBD gudun kar ta yi kauri. Idan tayi sae ki sauke.
- 2
Sae kuma miyah xaki fara gyarah kayan miyar kine ki wanke ki tsafta cesu kiyi blending dinsu.
- 3
Sae ki dauko tukunyar da xakiyi miyar aciki ki xuba nikakken Mayan miyar kibari ta dahu sosae.
- 4
Sae kisa tomato na leda pepper and onion aciki ki juyah ki dauko kayan maggi ki xuba
- 5
Already dama kin suyah man ki da albasa sae ki xuba aciki xakiji kamshi yapara tashi.d last sae ki xuba yan karkiyar albasar ki idan ta soyu sae ki sauke
- 6
For d salad ki wanke kapin ki yanka sbd datti sae kisa a kwando ki tsane kiyanka tomato aciki da albasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Padmini Venkatesan
-

Rebecca Dunsworth
-

Brad's Bacon and Pimento Cheese Pub Dog
wingmaster835
-

Ifeoma John
-

Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Black Pepper Velvet Cream Cheese Spread
Bianca Mwale
-

Hania Hameed
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yoggi
-

jenscookingdiary
-

Lauren
-

Banana chocolate chips muffins
Desi Susi Anggraini
-

Iskan Detia Karina
-

Reema Lalit Bajaj
-

skunkmonkey101
-

Rushi Khan
-

Curry rice with stew and latus
Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
-

Uzma Latif
-

Shivangi Jain
-

Lydiah Onyando
-

Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
-

Linda L.






Comments