Steps
- 1
Zaki tankade flour dinki saiki zuba baking powder da gishiri ki motse saikisa ruwa ki tabbatar kin murza shi sannan ki rufe xuwa minti 10.
- 2
Zaki zuba namanki a tukunya kisa albasa da maggi da kayan yaji inruwan ya tsane ki sa maiki soya sama sama.
- 3
Idan yayi saiki dauko arish dinki ki zuba saiki gurxashi idan yayi saiki sa carrot dinki gurxaxxe
- 4
Saiki xuba kisa maggi,curry saiki ta motsawa inyayi saiki xuba green pepper da red pepper shima irin yankan carro ta xaki mashi
- 5
Idan kingama xaki dauko kwabinki ki murza yayi fadi da tsawo,sannan ki xuba hadin ki ki nade,inkinje qarshe saiki shafa kwai ki ida hadeshi, sannan kiyi shape dinshi irin na triangle.
- 6
Daganan saiki xuba mai a frying pan inyayu xafi kifara suya😋😍👌
- 7
Da angama sai ci 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Comfort Ndungu
-

Archana Agrawal
-

John Carroll
-

Madhumita Bishnu
-

Smothered Italian Sausage Bake
Maggie Conlon
-

Garima Mayur Mangwani -

Homemade Chinese Vegetable Curry
Mad Cook
-

Kumkum Chatterjee
-

caroline muhoro
-

Air Fry with Me
-

Salmon with asparagus and dill Béarnaise
Chef Bryce
-

Heather Wilson - Pitts -

Robert Gonzal
-

Adrak Hari mirch Instant Achaar
Mother's Delight
-

Eduardo Carrara de Araujo
-

Arshi Salekeen
-

Ruchita Chauhan
-

Zobia Sajjad
-

Zahra Shaikh
-

Krishna Biswas
-

Nazneen Alamgir
-

Foodiegeektrish










Comments