Steps
- 1
Shawarma bread:-Dafarko zaki tankade fulawarki, ki saka gishiri,sai ki kada yeast da sugar,ki saka akai,ki saka ruwa ki kwaba dadan tauri.
- 2
Sai ki gutsura shi gida 5.ki dauko ko wane daya, ki murzashi har yayi fadi, sai ki aje gefe, haka zakima sauran har ki gama
- 3
Sai ki aza pan a wuta, yayi zafi,sai ki dauko Shawarma ki ki gasa,idan gefan y gasu,sai ki juya daya gefen,haka zakima sauran har ki gama
- 4
Omelette (soyayyen kwai):-ki fasa kowane kwai,daban sai ki saka magi,ki soya.kuma zaki iya soyasu duka,sai ki raba gida 5.
- 5
Sai ki dauko ko wani shawarma bread din,ki saka masa sauce,ki dauko,soyayyen kwanki daya,ki saka akai,sai ki nade kamar tabarma.
- 6
Haka zakima sauran har ki gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Shivani gori
-

Annike !:)
-

Leelumae
-

Christina
-

Leelumae
-

Leelumae
-

Layla (lulu)
-

Hindustanisakhisaheli
-

Hindustanisakhisaheli
-

Mahua Dutta
-

Hindustanisakhisaheli
-

Lynnette Nyanjau
-

Jannat Imran
-

Yui Miles
-

Moubxeey's kitchen
-

Double_u_kitchen
-

Daxa Parmar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11415575









Comments