Meat balls

Asmau Nafiu
Asmau Nafiu @cook_20547443

Meat ball

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sa flour da madara da salt a bowl da baking powder da sugar nd 1 egg sai warm water sai kiyi mixing ki kwabashi da kyau

  2. 2

    Sai ki wanki nama kisa su Maggie's da albasa da curry ki tafasa inya dahu sai ki sauke ki dakashi a turmi ki kwashe kisa a frying pan ki soyashi kisasu Maggies zaiyi kamar dabun nama sai ki sauke

  3. 3

    Sai ki dauko wannan kwaben naki ki murzashi da kyau sai ki rolling round ki zuba namanki a tsakiya ki mulmulashi ya koma round kamar kwallo sai ki aje

  4. 4

    Kisa mai a pan dinki inya dauko zafi saiki fara fara sakawa kar mai din yayi zafi sosai zaki soyashi a low wuta sbd ciki ya samu soyuwa sosai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Nafiu
Asmau Nafiu @cook_20547443
on

Comments

Similar Recipes