Tasty egg sandwich

Tasty egg sandwich
Steps
- 1
Da farko zaki dauko butter dinki ki xuba a bowl saiki dan saka pinch of salt kiyi mixing sannan ki dakko kwanki dafaffe ki yayyanka shi kanana-kanana ki xuba a cikin butter din nan in so samu ne kwan ya kasance me xafine sosai yadda xai kama butter din.
- 2
Saiki dauko bread din ki da kika yayyanke wajen da aka gasashi wato gefe da gefen shi duk daya gasu kin yanke shi wato ma'ana bawan bread din duk kin yanke shi yadda yake kaman bread me yanka yanka amma yafi bread me yanka yanka kauri gaskiya saiki shafa masa wannan hadin naki ki rufeshi da dan uwansa saiki saka shi a toaster yayi brown ki cire shi in baki da toaster xaki iya gasawa a fry pan. Thats all
Similar Recipes
More Recipes
-

Mini karela potatoes GM masala baaji
Shivani gori
-

Yadnya Desai
-

Maharashtrian Dal with Sambar Masala
Prachi Phadke Puranik
-

No-Bake African-Inspired Plantain & Nutmeg Cheesecake
Crumbs & Chaos
-

Bombay style special tasty pav bhaji
Ramaben Joshi
-

Fitri Taslim -

Beena Radia
-

#NDव्रत के लिए मलाईदार नारियल मखाना करी
Prachi Maheshwari
-

sania Akram
-

Heather Jajkowski
-

Dashimaki Tamago - Japanese rolled omelet
YOROKOBI kitchen
-

Simple Salisbury steaks over mashed potatoes
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Heather Jajkowski
-

Sajida Perveen 786
-

Jacopo
-

Brian Mezera
-

Brian Mezera
-

Brian Mezera
-

Al-marash_cuisine
-

Brian Mezera












Comments