Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

ten
  1. 8 cupsflour
  2. 1coconut
  3. 2eggs
  4. 1simas
  5. 1spn baking powder
  6. 2spns flavor
  7. 1 cupsugar
  8. 1 cuppowder milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu coconut din ki, sai ki gugata kanan ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki samu bowl Mai tsafta, ki zuba butter da egg sai kita juya su, harsu hadi jikin su, sannan kizuba sugar ki juya, ki sai kizuba flavor da baking powder, ki cigaba da juyawa, sannan kizuba Madara kijuya. Sai ki kawo coconut kizuba kijuya sosai su hadi jikin su

  3. 3

    Sannan kizuba flour, ki cigaba da murzawa da hannu sosai, har dough din ki ya hadi jikin sa.

  4. 4

    Ki samu guri Mai Fadi kizuba dough din ki, sai ki murza Shi yayi Fadi sosai, sai ki yanka Shi a tsatsa ye.

  5. 5

    Sai ki daura Mai a kan huta ki Dan zuba albasa, in yaye zafi kizuba Chin Chin din ki, amma hutar baya- baya, in yaye ki kwashe. Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes