Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsSoya beans
  2. 1Cocoanut
  3. Date(dabino) half cup
  4. Sugar desired quantity
  5. Cocoanut flavor 2 caps
  6. Fresh ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara waken soya din ki ki jiqa a ruwa na wasu awanni sannan ki cire bawon sannan a malkado miki waken. Amma ba dole sai kin cire ba zaki iya malkadawa har bawon

  2. 2

    Ki tace da rariya me laushi ko abin tata kamar kunun aya

  3. 3

    Ki dora a wuta amma kar ki rufe saboda zubewa kuma kina juyawa/motsawa kar ya kama ta qasa.ki bari ya yi tafasa 2 ko 3 sai ki sauke. Ki sa sugar daidai yadda kike so Dan ya narke

  4. 4

    Sai ki bare dabino ki jika da ruwan dumi dan yayi saurin laushi.ki kankare bayan kwakwa sannan ki malkada da dabino da danyar citta kadan. Idan yayi laushi sai ki tace a kofi ko jug

  5. 5

    Idan da dumi kike son shi sai ki zuba ruwan kwakwa da flavor.idan kuma me sanyi kike so sai ki bari sai ya huce sannan kanakara, ruwan kwakwa da flavor

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadiza Hadejia
Hadiza Hadejia @hadiza01
on

Comments

Similar Recipes