Stylish wake da shinkafa Recipe By RuNas Kitchen

Steps
- 1
Da farkoh kigyara waken ki kizuba a tukunya kiyanka yar albasa akai kizuba ruwa idan ya dashi ki wanke shikafa kizuba idan tayi tacewa shikenan kitace kimaida ya turara idan yayi kikashe shikenan
- 2
Kidaukoh kifinki kiwanke sosai kisa a kwando ya tsane kishafa masa kayan kanshi da maggi kisoya sama sama ki ajye a gefe
- 3
Attaruhu dama kinyi blending kinyanka albasa da cabbage kinwanke to saiki daukoh tukunya kizuba attaruhu da albasa da mai kadan kidan soya kidaukoh ginger da garlic dinki kizuba maggi sauran spices duk kizuba saiki dan zuba ruwa kadan san nan Ki kawo kifinki kizuba ta tafaso to idan kikaga tayi saiki kashe wutan saiki daukoh cabbage dinnan kizuba saiki rufe kibashi 5m sai aci da shinkafa da waken
- 4
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

Sara Ramy
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Masala Sweetcorns / Masala Corns
Sampada Shrungarpure
-

Carla Bolaños
-

🌯🌯🧀🫑🫑High Protein Kathi Roll / Frankie🫑🫑🧀🌯🌯
Bina Samir Telivala
-

Shital Jataniya
-

Hiroko Liston
-

Vegan Tofu & Vegetable Soboro with Gochujang
Hiroko Liston
-

Max Lovato -

LITTLE_Chef
-

Peggy Chong
-

Melissa Howe
-

Saori Fujimoto -

Savita Nagpal
-

Daisy
-

Bikrant Deb Nath
-

Avni Shukla
-

Simmi Singh
-

Hadia Anwar
-

Grilled fish with potato sauce
Chef Urwat👩🍳
-

Mamiee -

Ritu Kirti Gawri
-

Mrs Farhan






Comments