Steps
- 1
Zaki fere Doya ki wanke ta sai kisa ta a tukunya tare da gishiri, sugar da ruwa ki rufe ki barta ta dahu. Gsky nafi son doya tayi laushi luguf😁na barta 1hr sai na sauke na yanka na barta tasha iska kafin in soya
- 2
Sai na fasa Kwai na hada shi da kayan qanshi na dora mai a pan yayi zafi
- 3
Sai na dauko doya na fara saka ta cikin flour na juya ta ko ina, sai nasa cikin Kwai na kuma saka cikin mai na barta ta soyu gaba da baya. Haka nan nayi tayi harna gama
- 4
Nayi tane saboda mai gida nah da kuma yarinya nah don tafia makaranta 🤗
Similar Recipes
More Recipes
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Chef Nena
-

Chef Nena
-

Sheet pan barbecue chicken and sausage
Chef Camron
-

Chef Nena
-

chefnanah_maishunku
-

Sakshi Hotwani
-

Mrs. Rashid
-

theGlocalChef Rashmi
-

Geeta Gupta sahu
-

Sami Riaz
-

Darshana Patel
-

Farida Ashraf
-

tm~cuisine and more
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13849940



















Comments