Steps
- 1
K saka fulawa a bowl dinki sai gishiri
- 2
Sae k xuba Mai k juya sannan k xuba ruwa.
- 3
Sai k kwaba har y xama dough sae k kneading for 10mints sai k matar dashi kwano y tashi.
- 4
Sai k raba shi gida 6 sai k sauki daya k barbada flour
- 5
Sae k murza shi har y danyi Fadi sai k tsiyaya Mai akai
- 6
K shafa Mai akai k barbada flour sannan k Dora wata fulawar d kka murza a akai k Kara shafa Mai k barbada fulawa haka Zaki tayi musu duka
- 7
Nan gasu bayan na hade su sae k murxa
- 8
Sai k Dora a pan k Dan gasa sama_sama sai k juya dayan side din ma k gasa
- 9
Sai k yanka shi a tsaye sannan a kwance sai ki rarraba sheets din.
- 10
Sai k sauki sheet din ki lankwasa side daya sae k shafa flour (flour d ruwa k Dan kwaba kar yyi ruwa).
- 11
Sae k dauko dayan side din k manne kmr haka
- 12
Sai k dago shi a hannu kmr kwarkwaro k xuba hadin namanki a ciki.
- 13
Sai ki lankafa shi ciki k shafa flour a dayan side dinki k lankafe shi
- 14
Nan gashi bayan na gama nadawa.
- 15
Sai k Dora Mae a wuta idan yyi zafi sae k soya
- 16
Done.
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Ellen_A3
-

Janina Lange -

PittbullMom2014
-

Brandy T.
-

Savaira Momin
-

Wajiha Zafar
-

Sumita Roychowdhury
-

anu mehta -

Pooja Agarwal
-

PittbullMom2014
-

Rukia Laltia
-

5 Different Types Of Fritters: (Fried)
Anamika Banerjee
-

Pooja Agarwal
-

RGS culinary by Ruchi saxena




































Comments