Egg spaghetti

Girke ne mai matukar dadi, saukin sarrafawa da kuma saukin kashe kudi.😂👌
Egg spaghetti
Girke ne mai matukar dadi, saukin sarrafawa da kuma saukin kashe kudi.😂👌
Steps
- 1
Zaki xuba ruwa a tukunya idan y tafasa saiki xuba taliyar ki saiki rufe ki barta tayi 3 minutes saiki bada gishiri dganan saiki juya ki rufe ki barta ta dahu but kartayi ligib dinnan.
- 2
Bayan ta dahu ki tace ki ajiye agefe.
- 3
Saiki xuba oil a tukunya ki xuba albasa, attarugu, tafarnuwa nd ginger ki juya ki barsu su dan soyu saiki fasa kwain ki, ki jujjuya xakiga ya dagargaje bayan y dan soyu saiki xuba taliyar ki, ki juya kisa Maggi, gishiri da kuma curry powder ki juya saiki rufe ki barta tayi just like 5minutes saiki sauke. Aci dadi lafia 😋.
- 4
Zaki iya sa su carrots, peas, green pepper, da sauran vegetables. But xakiyi per boiling su carrots d peas din saiki xuba akan su albasar kafin ki sa kwain. Dafatan xaku gwada wannan girki akwai dadi sosai abin ba magana 😂😋.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fried Strawberries with Mozzarella and Halva 🍓
OnlyProven Recipes
-

Priyangi Pujara
-

Deepti Johri
-

naokoyyy
-

Vidyutaa Kashyap
-

Beena Radia
-

A Delicious and Easy Oven-Baked Fish Recipe! 🐟✨
Yummy everyday
-

Poha Fried Cups / Flattened Rice Fried Cups
Madhumita Bishnu
-

Garlic White Wine Shrimp Pasta
kairynel
-

Easy Vegan Udon Noodle Soup, made with Shiitakepowder
Tony Sugimoto
-

fauxee's kitchen
-

Muhammad Rawal
-

Rajalakshmi AR
-

Umman Ameer and Amarr
-

Chef_From_Uae.
-

Angel Sheikh
-

Kavitha Vikunth
-

Pasta with beans and moringa jellof
Umman Ameer and Amarr
-

Mitu's Magic
















Comments