Steps
- 1
Zaki wanke shinkfar ki ta tuwo saiki markadata amma a markaden kada ki cika masa ruwa nd ki tabbata markaden yayi laushi wato y niku sosai kuma yyi haske.
- 2
Saiki sami yeast ki jika shi da ruwan dumi ki barshi yyi 3 mins. saiki sami markadadiyar shinkfar taki ki xuba mata ruwan dumi ki daidaita kaurin ta saiki xuba ruwan yeast dinki, ki xuba baking powder ki juya. Saiki rufeshi ki ajiye a rana ya tashi.
- 3
Bayan ya tashi saiki xuba gishiri da sugar ki juya saiki kara Baking powder ki juya. Ki dora kaskon suyar waina a wuta (tenda) ki xuba mai kadan saiki xuba kullinki ki soya ta. Idan kasan y soyu saiki juya saman ma ya soyu hka xakiyita yi harki gama.
- 4
- 5
NOTE: idan xakiyi wainar masa xaifi kyau ana i gobe ki markado saiki ajiye shi a fridge ko kuma idan baki da fridge saiki rufe shi kawai ba abinda xaiyi inyaso washe gari saiki hada abinki.zakiga wainar ki tayi kyau.
- 6
Nd idan kinga garin babu rana xaki iya sa nono ko kuma youghurt ko ki fasa kwai daya ki xuba saiki juya to xakiga wainar tayi saurin tashi ta kumbura ko bakisa a rana ba kuma tayi haske hade da laushi. Dafatan xaku gwada wannan wainar tawa nagode sosai.
- 7
- 8
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

Arezu
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic White Wine Shrimp Pasta
kairynel
-

Easy Vegan Udon Noodle Soup, made with Shiitakepowder
Tony Sugimoto
-

Iqra Junaid
-

Mumtaz Ramzan
-

Uzma Syed
-

Jacinta Njiru Ruguru
-

Mukti Sahay
-

Muhammad Rawal
-

Rajalakshmi AR
-

Umman Ameer and Amarr
-

Chef_From_Uae.
-

fauxee's kitchen
















Comments