Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu kwano Ki fasa kwai kisa Maggi da albasa da tomato ki kada se ki Dora kasko a wuta kisa Mai se ki zuba Kwan Kira juyawa har ya soyu seki sauke ki dauko maker dinki tayin sandwich seki sa slice bread dinki daya akai ki zuba Kwan se ki rufa wani bread din a sama se ki rufe maker din ki gasa a kan gas in bangare daya yayi se ki juya shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemah Alyuma
Fateemah Alyuma @cook_27418346
on

Comments

Similar Recipes