Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Alaiyahu
  3. Yakuwa
  4. Kabewa
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Kayan miya
  8. Albasa
  9. Daddawa
  10. Nama
  11. Tafarnuwa
  12. Citta
  13. Manja ko man kuli
  14. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Zaki wanke nama kisa a tukunya ki zuba Maggi gishiri tafarnuwa citta da kumu kabewar ki su dahu tare idan sun dahu se ki zuba kayan miya ki barshi shima ya dahu se ki sa manja ki barshi ya soyu se ki zuba gyadarki idan kina da ruwan nama kisa in babu kisa ruwa kawai se ki sa daddawa da tafarnuwa ki barshi ya dahu sosai se ki sa Maggi gishiri da spices din da kike so seki rufe ya Kara dahuwa seki zuba yakuwa ki barta ta dahu se ki sa alaiyahu yadan Yi minti 2 shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemah Alyuma
Fateemah Alyuma @cook_27418346
on

Comments

Similar Recipes