Jallop rice with egg sauce

Jallop rice with egg sauce
Steps
- 1
Dafarko za'a jajjaga kayan miya(tarugu,tattasai,tumato)asa a mazubi a aje gefe
- 2
Adora tukunya kan wuta azuba mai da er albasa asoya sama-sama, sannan adebi jajjagaggen kayan miyan rabi azuba idan yasoyu atsaida ruwa azuba seasoning da spices arufe
- 3
Idan ruwan yatafasa awanke shinkafa azuba arika dubawa idan ruwan ta tsotse ayanka albasa asa sannan arage wuta ta turara se asauke azuba a flask
- 4
For the egg sauce;
- 5
Za'a dora wani tukunyan kan wuta asa man gyada da albasa sannan akawo half kayan miyan da aka rage azuba idan yasoyu asa kayan dandano da dan ruwa kadan ayanka albasa asa arufe
- 6
Afasa kwai akada shi da er albasa da salt kadan, aduba in ruwan kayan miyan ya tsotse azuba kwai arage wuta low heat arufe(rashin juya kwai alokacin seyayi 'yan mintuna yafi yin manya a miyar)
- 7
Se abude ajujjuya akuma rufewa tayi 'en mintuna sannan asauke.shikenan
~Serve the jollop rice with egg sauce and enjoy!🥂
Similar Recipes
More Recipes
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

sandra53
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

White chocolate peppermint brownies:
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Amanda Midyett -

Amanda Midyett -

Gull E Shah
-

Kiran Asghar
-

Krishna N Sahu
-

Madiha Abdul Samad -

Aisha
-

Cauliflower peas and potato sabzi
Priyangi Pujara
-

Clarah Aluso
-

Pinki Mehta









Comments