Steps
- 1
Da farko za a dora ruwa akan wuta a barshi yayi tafasa biyu, sai a kawo garin semovita a tuka har zuwa yayi kaurin da ake so, sannan a yayyafa masa ruwa a saman shi a maida shi kan wuta ya turara, in ya turara sai a sauke a kara tukawa a kwashe a leda ko flask.
- 2
Za a markada kayan miya a zuba a tukunya tareda sanya mai a ciki, sai a kawo nikakkiya gyada a zuba a ciki, a zuba maggi tareda ruwa cikin kofi 2 da rabi, sai a juya tareda rufeshi.
- 3
In yayi minti 5 sai a kawo stock fish tareda baked fish a zuba a ciki, a sa spices a juya.
- 4
Bayan minti 5 sai a kawo nama soyayye ko silalle a zuba a ciki tareda garlic powder, a rufe su yi ta dahuwa har zuwa ruwan ya kafe gyadar ta dahu, (in ruwan y kafe gyadar bata dahu ba a iya kara ruwan zafi)
- 5
In ya zamana babu ruwa a ciki sosai sai a kawo ganyen ugu a zuba, bayan minti 2 a kawo alayyahu a zuba tareda yankakkiyar albasa, a rufe domin ruwan alayyahun ya kafe, an juya an ga ba ruwa a ciki sai a sauke.
- 6
#Note: kar a sakarwa miyar wuta d yawa sbd gyadar za ta ringa kamawa, sannan miyar bata bukatar mai da yawa sbd man da ke jikin gyadara.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cook With Namrata Jamun Fusion
Namrata sarmah
-

Moong Dal Ki Sabji Healthy Bhi Tasty Bhi
Shobha Rathod
-

Sudipa Gope
-

Moong Dal Tadka (Split Green Gram Lentil Curry)
Bethica Das
-

Seema Sharma
-

Swati Sheth
-

ifuchi
-

Rekha Bapodra
-

Foram C. Virani
-

Aimee Qualls
-

Ellen_A3
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cheese Cake with Pomegranate compote
Sabrina Yasmin
-

Biscoitos! (Portuguese Cookies)
Kels Ro
-

rama
-

Deepank
-

Gajar ka halwa,, yammy and healthy
Zakia Danish
-

Puspita Bhutia
-

Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Toasted Bread with herbs and garlic butter
Jibita Khanna











Comments