Soyayyen dankali mai kwai

Faty Baba @Hannyskitchen
Yau monday ranar azumin nafila ce, naji sha'awan dankali da kwai domin buda baki😊
Soyayyen dankali mai kwai
Yau monday ranar azumin nafila ce, naji sha'awan dankali da kwai domin buda baki😊
Steps
- 1
A fere dankali a wanke sai a zuba a tukunya a sa gishiri kadan sannan a daura a wuta ya dahu, kar ya dahu yayi luguf. A juye a colander a ajiye a gefe
- 2
A fasa kwai a roba, a saka spices da albasa, a kada kwan sossae.A daura mai a kasko yayi zafi Sai a dauko dankalin nan a dinga tsomawa a cikin kwai sannan a soya a cikin mai din
- 3
Idan ya soyu yakoma golden brown sai kwashe. I served mine with yaji. Za'a iya ci da tea ko kunu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Cafe-Style Matcha Latte at Home 🥛🍃
AllDay Meal
-

Sudipa Gope
-

Chunky Sardine Pâté with Provençal Herbs
Jure Merhar
-

cindybear
-

Elyse Rose
-

BogeSz
-

Jill Linder
-

Farzana Memon
-

Urooj Qureshi
-

Madiha Kamran
-

Loice Adhiambo#Nyar Jo Gem#
-

Aqsa mukhtiar
-

Mk Mahwish
-

Tim Lane -

zahids cuisine
-

Sadaf khan
-

Garden Focaccia Bread From Scratch
Rumana Irfan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14736870

















Comments