Roti and curry potatoes stew

Roti and curry potatoes stew
Steps
- 1
Ki xuba flour a roba mai fadi sai kisa yeast,sugar d salt sai mai ki kawo ruwa ki kwaba
- 2
Sai ki rufe shi for 15~20 mint
- 3
Inya tashi sai ki dakko ki rarrabashi yadda ki keso ki rufeshi yakuma yin 15 mint
- 4
Daga nan sai ki barbada flour a inda xaki murxashi ki murxa yai fadi
- 5
Ki dora kaskon ki wanda baya kamu ya danyi xafi sai kisa wannan flour daki ka murxa in yayi ki juya dayan side din har ki gama
- 6
For the curry potatoes stew
- 7
Ki fereye dankali ki yankashi d dangirma sai ki dora shi a wuta in ya kusa dahuwa ki sauke
- 8
Ki yi grating attaruhu d albasa ki xuba mai a tukunya sai ki xuba wannan attaruhu d albasa ki soya
- 9
Sai ki xuba ruwa dai dai misali kisa spices
- 10
Sai ki xuba curry dinki da dankali sai carrot d kika yayyanka......xaki iyasa peas m
- 11
Daga nan sai kiyi rufe ya karasa dawuwa inyadawu sai aci.
- 12
Similar Recipes
More Recipes
-

Tasty Veg Cooking
-

Supriya Devkar
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

skunkmonkey101
-

Sugar free Keto Almond Spice cookies
Timothy Gugel
-

Meme
-

FAylin_23
-

Beef and cauliflower with creamy parmesan sauce
Robert Gonzal
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Ssmf Farhan
-

mariam
-

Maham Shaikh
-

scrupmtious kitchen,kano
-

Hussaina Muhammad
-

Hiroko Liston
-

Madiha Tahseen














Comments